Hotuna da Dumi-Duminsu Daga Kobani a Siriya, 14 ga Oktoba, 2014
5
Hayaki a Kobani a Siriya, 14 ga Oktoba, 2014.
6
Kobani a Siriya, 14 ga Oktoba, 2014.
7
Mugun hayaki dake tashi sanadiyar tashin bamabamai da gurneti a birnin Kobani a Siriya, 14 ga Oktoba, 2014.
8
Kobani a Siriya, 14 ga Oktoba, 2014.