Dylan Storm Roof, Samari Bature Da Ya Kashe Bakaken Fata 9 Cikin Cocinsu Ya Bayyana Gaban Kotu

1
Dylann Storm Roof ya bayyana gaban kotu ta na'urar telebijin. Jumma'a 19 Yuni, 2015.

2
'Yan sandan garin Shelby, a Jihar Carolina ta Arewa, inda aka kama Dylann Storm Roof, su na maida shi garin Cahrleston inda ake zargin ya hallaka bakar fata 9 a wata cocinsu mai dimbin tarihi.

3

4
Aurelia Washington, wadda aka kashe kakarta a cikin cocin, tana kuka a kofar cocin Emanuel AME