A wani taron hadin guywa tsakanin shugaba Obama da shugaban Vietnam Tran Dai a Hanoi babban birnin tarayyar Vietnam, shugaba Obama ya sanar da cewa Amurka ta dage takunkumin hana saidawa Vietnam makamai bayan shekaru hamsin.
Shugaba Barak Obama a Vietnam.
Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.

9
Shugaba Obama tare da sakatare janar din jam'iyyar 'yan gurguzu ta Vietnam, Nguyen Phu Trong.

10
Shugaban Amurka Barak Obama a Vietnam.

11
Shugaban Amurka Barak Obama a Vietnam.

12
Tsohon mukarabin shugaban Faranasa Emmanuel Macron kan tsaro a gabban yan majalisa gabbanin saurar karar da aka shigar a kansa.