'Yan gudun hijiran Sudan Ta Kudu fiye da 816,000 ne suka tsere daga kasar saboda matsalar yunwa bayan tashe tashen hankula dake ci gaba ba aukuwa a kasar.
Hotunan 'Yan Gudun Hijrar Sudan ta Kudu Dake Tsere wa Zuwa Uganda

5
Ana yi wa wata yarinya matashiya allurar rigakafi a sansanin Imvepi dake Arua, Uganda Maris 31,2017

6
Wani dan gudun hijran Sudan ta Kudu na gyara takalminsa a sansanin 'yan gudun hijra Afrilu 06, 2017