A kowace ranar litinin ta karshe a watan Mayu, Amurkawa su kan tuna da sojojinsu da suka mutu a bakin daga.
Ranar Tunawa Da Sojojin Da Suka Kwanta Dama A Amurka

5
Wasu tsoffin sojoji suna saka tutoci a jikin kowane kabari a Makabartar Kasa ta Arlington dake Jihar Virginia, ranar 26 Mayu, 2016.

7
Tutar Amurka a gefen sunayen da aka rubuta a jikin bakin dutse a hubbaren tunawa da wadanda suka rasa rayukansu a lokacin yakin Vietnam a Washington, DC. An yi kiyasin cewa sojojin Amurka su dubu 58 ko fiye da haka ne aka kashe a lokacin yakin na Vietnam.

8
Kwamandan sojojin kasashen waje a Afghanistan, Janar John F. Campbell,(na biyu daga dama) a lokacin bukukuwan karrama sojojin da suka kwanta dama, ranar 25 Mayu 2015 a babbar hedkwatar sojojin Amurka dake Kabul, Afghanistan.
Facebook Forum