Wakilin Muryar Amurka dake garin Irbil Hediye Levent, ya yi bincike akan yadda ake gudanar da rayuwa ta yau da kullum musamman ta fuskar kasuwanci a garin Irbil dake Iraqi, ga wasu kadan daga cikin hotunan da ya aiko mana, ranar Alhamis 29 ga watan Yuni 2017.
Hotunan Hadahadar Kasuwanci a Garin Irbil Dake Iraqi

5
Irin hulunan da ake sayar wa a kasuwar garin Irbil a kasar Iraqi

6
Wani wurin tarihi da masu ziyara ke zuwa a garin Irbil na Iraqi

7
Wani wajen hadahadar kasuwanci a garin Irbil na kasar Iraqi

8
Facebook Forum