Washington, DC. —
Ci gaba da tattaunawa da Shugaban kwatin wakilai akan illimin jami’a akan zargin da ake yiwa 'yan majalisar wakilan Najeriya da nema toshiyar baki daga shugabannin jami'o'i a Najeriya don amincewa da kason da aka bata a kasafin kudin bana.
A saurari shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:
Dandalin Mu Tattauna