Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abinda Ya Kamata Ku Sani Game Da Mahawarar Farko Ta Zaben Shugaban Amurka Na Bana

Shugaban Amurka Joe Biden da tsohon shugaban kasar Donald Trump sun amince da gudanar da mahawara 2 gabanin babban zaben kasar dake tafe a watan Nuwamba mai zuwa. Ku bibiyi muhawarar kai tsaye a shafinmu na yanar gizo d2u5ddzqv4zi57.cloudfront.net


Domin Kari

XS
SM
MD
LG