Al'ummar Ogale, wadanda yawansu ya kai dubu 40, su na bukatar kamfanin mai na Shell ya biya su diyya ya kuma tsabtace kasarsu da ya gurbata da danyen mai
Al'ummar Ogale na Jihar Rivers Sun Shigar Da Karar Kamfanin Mai Na Shell A London

5
Wani allon dake gargadi game da gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.