Hukumomin kasar Girka sun dakatar da dukkan wasannin lig-lig a fadin kasar a bayan da dan kasuwa Ivan Savvidis mai kungiyar PAOK, ya shiga fili da bindiga a rataye, tare da masu gadinsa, domin bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a karawar kungiyarsa da AEK Athens ba a birnin Thessaloniki, ranar lahadi.
Mai Kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, Ya Shiga Fili Da Bindiga Don Bai Ji Dadin Abinda Alkalin Wasa Ya Hura Ba

1
Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)

2

3

4
Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)