Jama'a da dama sun rasa rayukan su a wani mummunan hari da aka kai a kasar Faransa
An Kai Mummunan Hari A Kasar Faransa
1
Gawawwakin wasu daga cikin jama'ar da suka rasa rayukansu a harin da aka kai kasar Faransa, Yuli 14, 2016
2
Ma'aikatan kai daukin gaggawa a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016
3
Jami'an tsaro da ma'aikatan kai daukin gaggawa a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016
4
Jami'an tsaro da ma'aikatan kai daukin gaggawa a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016