Taron da ya tattaro hafsan hafsoshin sojojin kasashen Afirka da sojojin Amurka dake nahiyar Afirka, wato AFRICOM, an yishi ne da zummar lalubo bakin zaren yakar ta'addanci a nahiyar tare da dakile yaduwar kananan makamai
An KammalaTaron Sojojin Afirka da Na Amurka, AFRICON A Abuja
Jiya aka kammala taron sojojin Afirka da na Amurka, AFRICOM, a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya

5
Daga hagu kwamandan dakarun Amurka AFRICOM da Janar Olanishakin da Janar Buratai da Jakadan Amurka a Najeriya Symington

6
Hafsan hafsoshin sojojin Mali

7
Wasu manyan hafsoshi

8
Hafsoshin kasashen yankin SAHEL
Facebook Forum