An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya
An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya, Mayu 29, 2015
An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya
1
Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari a Abuja, Mayu 29, 2015.
2
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, yana rantsuwar kama aiki da al-Qur'ani.
3
Isar Muhammadu Buhari zuwa inda aka rantsar da shi a zaman sabon shugaban Najeriya.
4
An rantsar da Muhammadu Buhari, Mayu 29, 2015.