Bayan kusan rabin karni da sojoji suka kwashe suna mulkin mallaka a Maynmar, Aung San Suu Kyi ta jagoranci 'yan jam'iyyarta ta National League for Democracy da suka lashe kujeru da dama zuwa majalissar kasar. Fabairu 2-1-16
An Rantsar Da Sabbin 'Yan Majalissar Myanmar
A yau ne aka gudanar da taron rantsarwar a majalissar Myanmar da ke birnin Naypyidaw.

9
Majalissar Myanmar.

10
Majalissar Myanmar.

11
Majalissar Myanmar.

12
Shugabar jam'iyyar rajin kare mulkin dimokaradiyya, Aung San Suu Kyi, tare da wasu 'yan majalissa daga jam'iyyarta bayan taron.