Shugaban Kwamitin yaki da Polio, kuma mai martaba Sarkin Dass, Alhaji Usman Bilyaminu Usman, yace su na samun ci gaba sosai a wannan kokari.
An Samu Tazara A Yaki Da Polio A Jihar Bauchi
1
Mai Martaba Sarkin Dass, Alhaji Usman Bilyaminu Usman, a wurin taron yaki da Polio da Muryar Amurka ta Shirya a Bauchi.
2
An Samu Tazara A Yaki Da Polio A Jihar Bauchi
3
An Samu Tazara A Yaki Da Polio A Jihar Bauchi
4
An Samu Tazara A Yaki Da Polio A Jihar Bauchi