Duk da matsin tattalin arziki da yawan sanyin guiwa da ‘yan Najeriya ke nunawa, hakan bai hana gwamnatin da jama’a daukar cika shekaru 60 da samun ‘yanci abu mai muhimmanci ba.
Bikin Cika Shekaru 60 Da Najeriya Ta Samu ‘Yanci A Filin Eagle Square, Abuja

5
Bikin cika shekaru 60 na samun 'yanci a Najeriya

6
Bikin cika shekaru 60 na samun 'yanci a Najeriya

7
Shugaba Muhammadu Buhari, matarsa Aisha Buhari, da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a wurin taron

8
Shugaba Muhammadu Buhari da uwargidansa Aisha Buhari
Facebook Forum