Shugaba Buhari ya rattaba hannu ranar Alhamis 31 ga watan Mayu kan kudirin rage shekarun tsayawa takara na 'Not Too Young To Run' a zauren majalisar zartaswarsa na fadar shugaban Najeriya a Abuja.
Shugaba Buhari Ya Amince Da Dokar Rage Shekarun Tsayawa Takara
1
Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Rage Shekarun Tsayawa Takara
2
Shugaba Buhari Tare Da Matasan Da Suka Yi Fafutukar Ganin Dokar Rage Shekarun Takara Ta Tabbata
3
Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Rage Shekarun Tsayawa Takara
4
Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Dokar Rage Shekarun Tsayawa Takara