Yayin da Sojojin Najeriya ke cigaba da fafarar 'yan boko haram a dajin Sambisa, sun gano wasu abubuwa da mayakan suka boye, ciki har da abinci da bomaboman da ake hadawa a gida.
Dakarun Najeriya Sun Gano Tarakkan 'Yan Boko Haram A Dajin Sambisa
Yayin da Sojojin Najeriya ke cigaba da fafarar 'yan boko haram a dajin Sambisa, sun gano wasu abubuwa da mayakan suka boye.

1
Sojojin Najeriya sun ceto wasu mutane a bayan da suka fatattaki 'yan Boko Haram daga wani sansaninsu dake dajin Sambisa a Jihar Borno

2
Sojojin Najeriya a bayan da suka fatattaki 'yan Boko Haram daga wani sansaninsu dake dajin Sambisa a Jihar Borno

3
Sojojin Najeriya sun gano boma bomai hadin gida da kuma tarakka cikin dajin Sambisa, a jihar Borno.

4
Sojojin Najeriya sun gano boma bomai hadin gida da kuma tarakka cikin dajin Sambisa, a jihar Borno.