Yadda ababen hawa ke yin dogayen layuka a wasu dai daikun gidajen mai domin samun man fetur a Najeriya.
Dogayen Layukan Ababen Hawa Wajan Sayen Man Fetur
1
Yanayin Da Karamcin Man Fetur Ya Haifar A Najeriya
2
Dogayen Layukan Ababen Hawa Wajan Sayen Man Fetur A Wani Gidan Mai
3
Wani Dan Bunburutu A Gefen Haya Yana Sayar Da Man Fetur
4
Dogayen Layukan Ababen Hawa Wajan Sayen Man Fetur A Wani Gidan Mai