WASHINGTON, DC —
Hukumar yaki da satar dukiyar kasar Najeriya EFCC ta gama tattara bayanai a kan tsohon gwamnan jahar Gombe Muhammadu Danjuma Goje kuma har ta gabatar da su a kotu kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da Abdulwahab Mohamed ya aikowa sashen hausa na Muryar Amurka.
EFCC Ta Kammala Binciken Danjuma Goje

Hukumar yaki da almundahana da yin ruf da ciki kan dukiyar kasar Najeriya, EFCC, ta gama binciken tsohon gwamnan jahar Gombe