Hotunan abubuwan da suka faru a wajan jifan shedan a Mina a lokacin aikin Hajjin bana 24, ga Satumba, 2015.
Hatsarin Mahajanta a Lokacin Aikin Hajjin Bana a Mina
5
Gawawwakin mahajata a Mina ranar 25, ga Satumba, 2015.
 
6
Mahajata da masu aikin agaji  a Mina Alhamis,24, ga Satumba.
 
7
Ma'ikatan agaji suna taimakawa wani wanda hatsarin na rutsa da shi.
 
8
Wasu da hatsarin Mina ya rutsa dasu da wasu Mahajanta, alokacin aikin Hajji 24, ga Satumba.