Sojojin Najeriya na gudanar da baje-kolin wasu kayayyakin yaki da wasu injiniyoyin sojin Najeriya suka kera a babbar barikin soja ta Mambilla dake Abuja.
HOTUNA: Rundunar Sojojin Najeriya Na Baje-kolin Kayayyakin Fasaha

5
Jirgi maras matuki mai nemo bayanan sirri.

6
Motar yaki.

8
Motar yaki a Hamada.

9
Jirgi mai sarrafa kansa na leken asiri .