Hotunan Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONFAGEN A Birnin Yamai
Hotunan Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONFAGEN A Yamai
1
Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai. Wasu yan kasuwa daga kasar Ghana sun halarci bikin, Nuwamba 27, 2017
2
Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai. Wata mace da ta halarci bikin daga Najeriya, Nuwamba 27, 2018
4
Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai wata mace daga jihar Maradi, Nijar, Nuwamba 27,2017
5
Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai. Wata mace da ta halarci bikin daga kasar Benin da kuma Togo, Nuwamba 27, 2017
Facebook Forum