Wakilin Muryar Amurka dake garin Irbil Hediye Levent, ya yi bincike akan yadda ake gudanar da rayuwa ta yau da kullum musamman ta fuskar kasuwanci a garin Irbil dake Iraqi, ga wasu kadan daga cikin hotunan da ya aiko mana, ranar Alhamis 29 ga watan Yuni 2017.
Hotunan Hadahadar Kasuwanci a Garin Irbil Dake Iraqi

9
Motocin safa na kai-kawo a garin Irbil na aksar Iraqi

10
Wani wajen hadahadar kasuwanci a garin Irbil na kasar Iraqi
Facebook Forum