Hotuna Daga Kasashen Duniya
Hotuna Daga Kasashen Duniya

1
Wani mutun ya saka tutar kamfen din shugaban kasar Rasha Vladmir Putin a Barandar gindansa dake birnin Moscow. Febrairu 22,2018

2
Wata mata na kallon bishiyoyin da aka shuka a ma'aikatar kula da bishiyoyi dake Doha, Febrairu 22,2018

3
Alamu na nuna cewa tsananin sanyi ya sauka a kasar Faransa. Febrairu 22,2018.

4
Dan siyasar Syria mai adawa George Sabra ya shiga zanga zanga da akayi akan harin da ma'aikatan Syria kai ta sama a gaban ofishin jakadancin Russia dake Istanbul
Facebook Forum