'Yan kasar Faransa sun kada kiri'u ranar Lahadi domin ayyana sabon shugaban kasarsu a zaben shekarar 2017 inda dan takara Emmanuel Macron ya lashe zaben inda kuma mai ra'ayyin mazan jiya Marine LePen ta mince da haka.
Hotunan Sabon Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron

5
Marine Le Pen
Facebook Forum