Shugaban Majalisar Dattatwan Najeriya Abubakar Bukola Saraki yacika alkawalinsa,domin ya baiyana a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata inda ya amsa cewa bai yi wani laifi ba a lokacinda akawun Kotu ya karanta masa laifukan goma sha uku da ake tuhumarsa a kai.
Hotunan Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki a Kotu
1
Magoya bayan shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki suna hayaniya a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
2
Dîmenên Nû ji Navenda Bajarê Reqa ya Kevin 
3
Magoya bayan shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki suna hayaniya a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
4
Ana bincike ababan hawa kafin shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki ya bayyana a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.