Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari da Banki Moon da shugaban Ghana John Mahama a Majalisar dinkin duniya a New York.
Hotunan Muhammadu Buhari a Majalisar Dinkin Duniya
1
Muhammadu Buhari ya na sa hannu a littafin bakin Majalisar Dinkin Duniya.
2
Shugaba Muhammadu Buhari da Banki Moon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya.
3
Muhammadu Buhari a lokacin da yake jawabi a Majalisar Dinkin Duniya.
4
Shugaba Buhari Na Jawabi Majalisar Dinkin Duniya.