Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kimanin motoci talatin suka lalace inda tankuna matocin suka fashe wanda ya jawo konewarsu ranar 14 ga Afrilu 2014. Inda aka kai harin baida nisa da fadan gwamnatin Najeriya,akwai shakku na ko jami’an tsaro zasu iya shawo kan wanna matsalar dake neman raba kasar.
Hotunan Wadanda Harin Bom ya Ritsa Dasu a Nyanya, Abuja, 16 ga Afrilu, 2014

1
Mutane na jira domin bada gudunmawar jini ga wadanda harin ya ritsa dasu a Abuja.

2
Jami'an Tsaro a Abuja.

3
Ana yiwa wani magani a raunin da yaji sandiyar fashewar bom. (Heather Murdock for VOA)

4
Tallar zogala