.
Hoton juyin mulki a Bukina Faso
- Ladan Ayawa
Yanzu haka an rushe dukkan hukumomin kasar Bukina Faso,Kuma an nada babban na hannun daman tsohon shugaba Blaise Campaore a matsayin shugaban cibiyar demokaradiyya wato ( National Council for Democracy)Sai dai kuma ana ta zanga-zanga a kan tituna sakamakon juyin mulki da aka yi.

1
Janar Gilbert a gefen dama yake bayani

2
Cincirindon mutane bakin titi jimkadan da bayyana juyin mulki a Wagadugu fadar gwamnatin kasar Bukina Faso

3
Ana yi wa daya daga cikin wadanda suka samu rauni lokacin zanga-zanga magani a asibitin birnin Wagadugu na kasar Bukina Faso a ranar 17 ga watan satunba,shekarar 2015

4
Daya daga cikin masu zanga-zanga yake daga hannun sa yana kuwwa sailin da yake kokarin kona taya a birnin Wagadugu na kasar Bukina Faso a ranar 17 ga watan Satunba, shekar 2015