.
Kungiyar Kwallon Kafar Mata ta Amurka Ta Buge Jamus
Kungiyar Kwallon Kafar Mata ta Amurka ta doke kasar Jamus da 2-0 a wasan kusa da karshe a birnin Montreal dake kasar Kanada, a gasar kofin kwallon kafa na duniya. Za'a yi wasan karshe a birnin Vancouver. 30 ga watan Yuni, 2015

9
Kelley O'Hara (5) a lokacin da take murnar cinye kasar Jamus a wasan kusa da karshe a kasar Kanada. 30 ga watan Yuni, 2015