Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily
Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.

13
Wurin Tunawa Da Wadanda Suka Rasa Rayukan Su A Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.

14
Wasu Daga Cikin Irin Jiragen Ruwan Da 'Yan Gudun Hijira Suka Rasa Rayukan Su A Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.

15
Wasu Daga Cikin Irin Jiragen Ruwan Da 'Yan Gudun Hijira Suka Rasa Rayukan Su A Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.

16
អ្នកទស្សនាថតរូបជាមួយទ្វាររបង ដែលនៅសេសសល់ពីទ្វាររបង ស្ថានទូតបារាំងនៅឆ្នាំ១៩៧៥។ ស្ថានទូតបារាំងគឺជាស្ថានទូតចុងក្រោយ ដែលនៅបើកទ្វារបន្ទាប់ពីថ្ងៃ១៧ មេសា ឆ្នាំ១៩៧៥ ហើយបានក្លាយជាកន្លែងទទួលជនភៀសខ្លួនបរទេសប្រមាណ ១០០០ នាក់។ ព្រឹត្តិការណ៍នេះ ត្រូវបានបញ្ចូលជាឈុតឆាក នៅក្នុងរឿង«វាលពិឃាត» និងរឿង«ទ្វាររបង»។ (នូវ ពៅលក្ខិណា/VOA)