Mahaukaciyaryar guguwa da aka sa mata lakanin Harvey ta yi ragargaza kudu maso gabashin jihar Texas inda ta haddasa ambaliyan ruwan da ba'a taba ganin irinsa ba ta kuma yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da biyar. Ta saka dubban mutane cikin mawuyacin hali.
Mahaukaciyar Guguwa Harvey Ta Ragargaza Yankin Kudu Maso Gabashin Jihar Texas

9
Wata mota tana tsakiyar ruwa tana nutsewa

10
Muguwar guguwar ta ragargaza wani gida.

11
Guguwar ta kifar da wani jirgin sama a filin jiragen saman dake garin Fulton

12
Ruwa ya mamaye wani gida gaba daya