Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo
9
Tsohon shugaban Najeriya. Olusegun Obasanjo, zai jagoranci tawagar hadin guiwa ta Kungiyar Tarayyar Afirka da ECOWAS wajen kokarin yin sulhun gardamar siyasar da ta kaure a kasar Senegal
10
Zimbabwean Prime Minister Morgan Tsvangirai meets with former Nigerian President Olusegun Obasanjo at his offices in Harare, July, 29, 2013.