Masu jefa kuri'a a Jihar New York a yau talata suke zaben mutanen da suke son su tsaya takarar shugaban kasa na jam'iyyu a babban zaben da za a yi bana a nan Amurka
'Yan Jihar New York Su Na Zaben Wadanda Suke Son Su Tsaya Takarar Shugaban Kasa

1

2

3

4