A ranar 9 ga watan Mayu na shekarar 2017 duban dubatun mutane daga kowane bangaren duniya ne suka fito kan titunan birane daban daban na duniya don karrama wanan ranar tunawa da nasarar yakin duniya na biyu akan bangaren Nazi na Jamus.
Ranar Tunawa Da Nasarar Yakin Duniya Na Biyu

1
Dakarun kasar Rasha sunyi pareti a babban birnin Moscow

2
Paretin Sojojin a birnin St. Petersburg dake Rasha.

3
Ranar tunawa da nasar da aka yi akan Nazi na Jamus a lokacin yakin duniya na biyu, garin Kiev dake Ukrain.

4
Wani tsohon soji da yayi yakin duniya na biyu ya karrama wannan mutun mutumi a Tiblisi dake Georgia.
Facebook Forum