Abunda ake zargi bom ya fashe a cikin wata mota wajen babban birnin Najeriya Abuja ranar alhamis, ya kashe a kalla mutane goma sha tara,mako daya kafin karban bakunci taron shuwagabani da manyan ‘yan kasuwa akan bunkasar Afirka,inji wanda ya gani da idonsa.
Sabbin Hotuna na Hari Bom Din da Aka Kai da Mota a Nyanya, Abuja

5
Jami’an tsaro na sintiri a inda aka kai harin bom mutane sun yi dafifi suna kallo a Nyanya.

6
Jami’an tsaro na sintiri a inda aka kai harin bom mutane sun yi dafifi suna kallo a Nyanya.

8
Jami’an tsaro na sintiri a inda aka kai harin bom mutane sun yi dafifi suna kallo a Nyanya

9
Jami’an tsaro na sintiri a inda aka kai harin bom mutane sun yi dafifi suna kallo a Nyanya.