Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari Da Sabbin Ministocin Najeriya a Bikin Rantsar Dasu a Abuja.
Sabbin Ministocin Najeriya
1
Ministan Makamashi Ayyuka Da Samar da Gidaje Babatunde Fashola 
2
Ministan Cinikayya Da Kasuwanci Da Kuma Masana'antu  Okechukwu Enelamah Suna Gaisawa Da Shugaba Buhari.
3
Ibe Kachikwu, Karamin Ministan Man Fetur Da Shugaba Muhammadu Buhari
4
 Ministan Ayyukan Gona  Audu Ogbeh Suna Gaisawa Da  Muhammadu Buhari