Jama'a da dama sun marabci shugaba Muhammadu Buhari ya je jahar Cross River domin kaddamar da wata babbar sabuwar hanaya da aka gina a babban birnin jahar.
Shugaba Buhari Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Hanya A Jahar Cross River
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.

1
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.

2
Jama'a Sun Tarbi Shugaba Muhammadu Buhari A Filin Jirgin Sama Na Calabar Dake Jahar Cross River, Yayin Da Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A jahar, Oktoba 21, 2015.

3
Wasu Daga Cikin Ma'aikatan Da Suka Gina Hanyar Da Shugaba Muhammadu Buhari Ya je Kaddamarwa A Jahar Cross River Jahar, Oktoba 21, 2015.

4
Soja Na Gadin Jirgi Mai Saukar Angulun Da Shugaba Muhammadu Buhari Ya Shiga Lokacin Da Ya Je Kaddamar Da abuwar Babbar Hanya Da Aka Gina A Jahar Cross River, Oktoba 21, 2015