0
Shugaba Goodluck Jonathan Ya Ce Zai Yi Takara, 11 ga Nuwamba 2014.
Shugaban kasar Najeriya ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar neman wani wa'adin mulkin a zaben shekarar 2015.

5
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, a yau talata ya bayana aniyarsa, na neman tsayawa takarar neman shugabanci kasa, a inuwar, jamiyarsa ta PDP a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, 11 ga Nuwamba 2014.

6