Hotunan da ke bayyana yadda ake tantancewa da kada kuri'a a babban zaben shugaban kasa na shekarar 2015 a wata mazaba dake jahar Kano Najeriya.
Tantancewa da Kada Kuri'a a Bababn Zaben Kasa a Kano, Maris 28, 2015
9
Zaben 2015: Ma'aikatan zabe na shrin kayan aiki
10
Zaben 2015: wata mazaba a jahar Kano
11
Zaben 2015: Jami'an tsaro a lokacin kada kuri'a
12
Wani ma'aikacin zabe a Kano