'Yan Najeriya dake kan gaba a harkokin makamashi sun yi jawabai kan Iskar Gas zuwa Makamashi" Inganta bayarwa da sarafa farashe da kuma kirkiro hanyar da za'a mayard harkokin makamashi hannun 'yan kasuwa Dama: An lura da dama da 'yan kasuwa ke dashi da kalubale da zasu fuskanta a wurin taron a Abuja ranar 17 ga watan Maris shekarar 2014.
Taron Koli na Makamashin Najeriya a Abuja Watan Maris 17 Shekarar 2014

5
David Ige Babban Daraktan sashen Isar Gas da Makamashi a NNPC Shi ma ya yi jawabi a Taron Koli na Makamashin Najeriya.

6
Ministan Makamshi Chinedu Ositadinma Nebo ya yi jawabi a Taron Koli na Makamashin Najeriya.