Shugaban Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya Ta Arewa sun isa kasar Singapore domin taron koli na tarihi da ya dauki hankalin kasashen duniya. Ganawar da shugaba Donald Trump yace yana da kyakkyawan kwarin guiwa a kai.
Taron Kolin Shugaba Donald Trump Da Kim Jong Un

9
Shugaban kasar Koriya ta Arewa ya gana da Firai Ministan Singapore Lee Hsien Loong a fadar shugaban kasa, June 10, 2018, Singapore.

10
Shugaban kasar Koriya ta Arewa ya gana da Firai Ministan Singapore Lee Hsien Loong a fadar shugaban kasa, June 10, 2018, Singapore.

11
Cibiyar watsa labarai ta kasa da kasa a Singapore

12
Cibiyar watsa labarai ta kasa da kasa a Singapore