Yadda shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gudanar da wani bangare na bikin ranar dimokuradiyya ta June 12 a fadasa.
Tinubu Ya Gudanar Da Bikin Ranar Dimokuradiyya Na Farko A Fadarsa
1
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima Da Shugbaan Majalisar Dattawa Ahmed Lawal a bikin ranar dimokuradiyya
2
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu yana duba jami'an tsaro a faretin bikin ranar dimokuradiyya a fadarsa
3

4