Tun a jiya Alhamis aka fara bikin rantsar da sabon shugaban Amurka, Donald Trump, a birnin Washington DC. Zababben shugaban ziyarci wani bukin ajiye furanni da akayi a makabarta ta 'kasa a jiya alhamis, daga nan ne aka fara bikin rawa a dandalin Lincoln Memorial. ya kuma kammala da wata liyafa da aka shiryawa mutanen da suka taimaka lokacin zabe.
Hotuna: Shirye-shiryen Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Amurka
5
Donald Trump da matarsa Melania
6
Magoya bayan zababben shugaban Amurka Donald Trump.
7
Bukin ajiye furanni a makarba ta kasa gabannin bukin rantsar da sabon shugaban Amurka. 
 
8
Bukin ajiye furanni a makarba ta kasa gabannin bukin rantsar da sabon shugaban Amurka.