Asabar 11 ga watan Satumbar 2021, shekara 20 cif kenan da 'yan ta'adda suka kai wa Amurka harin ta'addanci wanda ya yi sanadin mutuwar dubban mutane a New York, Pennsylvania da kuma ma'iakatar tsaro ta Pentagon. #voaseptember11 #neverforget #september11
Waiwaye: Hotunan Harin 11 Ga Watan Satumba
1
Jami'an tsaron suna kici-kicin korar mutane daga yankin tagwayen benayen Cibiyar Kasuwanci ta Duniya
2
9/11
3
9/11
4
9/11