Rahotanni da dumi duminsu sun tabbatar da fashewar wani bam a wata tashar mota a Nyanya kusa da Abuja, a Najeriya.
Wani Bam Ya Fashe a Nyanya Kusa da Abuja, Afrilu 14, 2014

5
Mutane sun taru a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.

6
Gawarwakin mutane a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.

7
Wadanda suka rayukansu a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.

8
Mutane sun taru a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.