Wasu matasa da yaran da suka ce su asalin 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga cikin kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, sun mika kawunansu ga sojojin Chadi a garin N'Gouboua na kasar Chadi, dab da tabkin Chadi.
Wasu Tsoffin 'Yan Boko Haram Sun Mika Kawunansu Ga Sojojin Chadi, Afrilu 27, 2015

1
Wani sojan Chadi rike da wani yaro wanda tsohon sojan Boko Haram ne, a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.

2
Tsoiffin 'yan kungiyar Boko Haram sun tattaru a gaban sojojin Chadi a garin Ngouboua ran 22 Afrilu, 2015. Yaran sun ce su 'yan kasar Chadi ne wadanda aka tilasta musu shiga kungiyar Boko Haram lokacin da suke karatun allo a Najeriya, amma daga baya sun kubuce suka gudu, suka mika kawunansu ga sojojin Chadi.

3

4