A Najeriya wata kotun kasar ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan Kabiru Sokoto daya daga cikin wadanda ake zargi da shirya hari kan wata maja’mi’ar darikar katholika a akuyen Abuja ranar kirsimeti a shekara ta 2011.
Wata Kotu a Najeriya ta Daure Kabiru Sokoto Rai da Rai

5
Kabiru Sokoto, a suspect in a Christmas Day bomb attack of St. Theresa Catholic Church in Madalla near Nigeria's capital, is guarded by a security official inside the state security service office in the capital Abuja February 10, 2012.

6
Kabiru Sokoto, mutumin da ake kyautata zaton yana da hannu a kaiwa wata majami'a harin bom ranar kirsimati a Najeriya

7
Motoci ne ke konewa a harabar Cocin Saint Theresa, a sakamakon irin hare haren da aka kai.