0
‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta gudanar da taron fidda gwani a birnin Ikko Larabannan, inda ta zabi dan takarar da zai kalubalanci shugaba Goodluck Jonathan a watan Fabrairu mai zuwa, zaben da ake kyautata zaton za’a fafata sosai tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekarata 1999.

5
Dan takarar shugabancin kasa kuma tsohon shugaba Muhammadu Buhari kafin ya gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.

6
Dan takarar shugabancin kasa Sam Nda-Isaiah na jawabi a babban taron APC, Disamba 11, 2014.

7
Dan takarar shugabancin kasa Rochas Okorocha, Disamba 11, 2014.

8
Dan takarar shugabancin kasa Atiku Abubakar, Disamba 11, 2014.